Shafin Littattafin Alhari

FASSARAR LITTAFIN AHLARI
ZUWA
HARSHEN HAUSA

Abubakar Muhammad Tsangarwa

Masu Gyara:
Babban Mai Gyara: Dr. Aliyu Harun
Tsangayar Ilimin Addinin Musulunci, Jami'ar Bayero, Kano.

Dr. Amina Abdullahi Na’ibi (Mrs).
Tsangayar Larabci, Jami'ar Bayero, Kano.

Ustaz Sale Bichi.
Malami mai karantar da littattafai da Alƙur'ani a Rimin Kebe, Kano.

Al-Mustapha Musa Iliyasu.
Malamin Turanci na Sashen Turanci (English Department), GTC Bagauda, Kano.