Matani:      Buɗe
Tarjama:    Sheikh A. M. Gumi
                    Sheikh M. N. Kabara
Tajwid:       Buɗe

Shafin Tajweed

Marubuci:

Shi ne Malam Aliyu Abd Al-Rahman Ahmad da ke Ƙofar Ruwa Kano. Shugaban Makarantar Ma'ahad da ke Gwammaja 'Yan majilisu, Kano. Sannan kuma malami mai koyar da Alƙur'ani a majalisin Ƙofar Ruwa, Gidan Gawo.

Yana da takardar shedar karatu
B.A. HONS (ISLAMIC STUDIES), JAMI’AR BAYERO, KANO.